ABNA24 : Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa Pillay tsohuwar alkaliya ce kuma ‘yar kasar Afirka ta kudu ce, wacce ta jagorancin hukumar ta kare hakkin bil’adama ta MDD daga shekara 2008-2014.
Labarin ya kammala da cewa binciken da tawagar za ta yi sun hada da take hakkin bil’adama a yankin zirin Gaza da kuma na yamma da gojin Jordan wanda ya hada da gabacin birnin Qudus.
342/